iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A jiya Talata sojojin gwamnatin Isra'ila sun hana ci gaba da gudanar da ayyukan kwamitin sake gina birni n Hebron wajen gyara masallacin Annabi Ibrahim (AS) da ke birnin Alkhalil a Falastinu.
Lambar Labari: 3486659    Ranar Watsawa : 2021/12/08